[… zai zama Franklin Bulls da riƙon farko sai nan Payton Hughes ya sami ƙwallon don miƙa shi wa Kendry Rams yana jifar da wuri da neman birki da sauri sai nan ga matashi Tom Isaac Tom Isaac ba ya nan ma a riƙon ƙariya a wannan wasan kawai yana ɗiban abinda ke akwai ne ba ya ma wasan ƙariya kawai suna wasan yanki na a ne yanki mai muraba'i kuma yana barinsa a waje kuma zasu yi Hail Mary amma Bulls sun dawo kan lokaci babu dama domin Hail Mary akan wannan dabarar mai jan hankali eh hange mai jan hankali sosai Isaac cikin dukkan wannan masu kariya suna nan a wannan gefe na filin zaya abka wajen neman maki uku ya nemi bugun baya da baya ba zasu same shi ba ko za su sami allon hari shi ma Martin babbar damar bugu na biyu ga Rams kuma ba ya cikin wasan ban taba ganin wani abu kamar wannan ba a wasan ƙwallon kwando abin ban mamaki daga Rams ya zame wani baƙon abu …]